Skip to content
December 14, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
July 2025
M T W T F S S
 123456
78910111213
14151617181920
21222324252627
28293031  
« Jun   Aug »
  • Home
  • 2025
  • July
  • 30

Day: July 30, 2025

  • Labarai

Ma’aikatar Bunƙasa Harkar Kiwo Za Ta Taimaka Wajen Magance Rikicin Manoma da Makiyaya — Jega

Editor5 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da aniyar ta ta bunƙasa harkar kiwon dabbobi a Nijeriya a matsayin wata muhimmiyar hanya ta magance rikice-rikicen da ke tsakanin manoma da makiyaya, tare da amfani da damar tattalin arzikin da ke cikin ɓangaren. Ɗaya daga cikin Shugabannin Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Gyaran Harkar Kiwo, Farfesa Attahiru Jega, shi ne…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tinubu Ta Kama Ton 5,545 na Miyagun Ƙwayoyi da Masu Safara 40,000 – Buba Marwa

Editor5 months ago03 mins

Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya), ya bayyana cewa tun daga zuwan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu a watan Mayun 2023 zuwa yanzu, an samu gagarumar nasara wajen yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a ƙasar. Buba Marwa ya bayyana cewa hukumar NDLEA ta…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kammala Hanyar Jirgin Kasa Na Kaduna Zuwa Kano a Shekarar 2026 — Minista Sa’idu Alkali

Editor5 months ago02 mins

Ministan Sufuri na Ƙasa, Sa’idu Alkali, ya bayyana cewa aikin titin jirgin kasa daga Kaduna zuwa Kano zai kammala nan da shekarar 2026, inda ya bayyana cewa aikin wanda ya tsaya a kashi 15 cikin 100 kafin zuwan gwamnatin Tinubu, yanzu ya kai kashi 53 cikin 100. Ya sanar da hakan ne yayin jawabin sa…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kafa Cibiyoyin Kiwo a Yankuna Shida — Ƙaramin Ministan Noma

Editor5 months ago01 mins

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta yi shirin kafa cibiyoyin kiwon shanu a dukkan yankuna shida na ƙasar nan. Ƙaramin Ministan Noma, Dakta Aliyu Sabi Abdullahi, shi ne ya bayyana hakan a rana ta biyu ta taron tattaunawa tsakanin gwamnati da ‘yan ƙasa, da kuma nazarin rabin wa’adin mulkin Tinubu. Taron, wanda Gidauniyar Sa Ahmadu…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.