Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Jimamin Rasuwar Babban Ɗan Jarida Leon Usigbe
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana alhinin sa kan rasuwar fitaccen ɗan jaridar nan, Dakta Leon Habby Usigbe, wanda ya kasance shugaban jaridar Nigerian Tribune a Abuja. A cikin wata sanarwa ta ta’aziyya da ya fitar a ranar Asabar, 26 ga Yuli, 2025, Ministan ya bayyana marigayin a matsayin…
