Gwamna Lawal Ya Raba Buhunan Taki 59,205 Ga Manoma, Ya Ce Noma Shi Ne Jigon Tattalin Arzikin Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya sake jaddada cewa noma ya kasance jigon tattalin arzikin jihar. A ranar Laraba ne gwamnan ya ƙaddamar da rabon kayayyakin noma na shekarar 2025 na damina tare da ƙaddamar da sabon gidan Fadama, wanda aka gudanar a Ma’aikatar Noma da ke Gusau. Wata sanarwa da mai magana da yawun…
