Skip to content
December 14, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
August 2025
M T W T F S S
 123
45678910
11121314151617
18192021222324
25262728293031
« Jul   Sep »
  • Home
  • 2025
  • August

Month: August 2025

  • Labarai

Wike Bai Isa Ya Hana Mu Babban Taron Jam’iyyar mu Ba, Inji Gwamnonin PDP

Editor4 months ago04 mins

Ƙungiyar Gwamnonin Jam’iyyar PDP ta yi gargaɗi ga Ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu mambobin jam’iyyar kan yunƙurin da zai iya lalata babban taron jam’iyyar da aka shirya gudanarwa a Ibadan, Jihar Oyo, a ranar 15 ga Nuwamba, 2025. Hakan na cikin sanarwar bayan taron gwamnonin karo na bakwai da aka gudanar a Gusau, Jihar…

Read More
  • Labarai

Shettima Ya Wakilci Shugaba Tinubu Wajen Jana’izar Sarkin Zuru

Editor4 months ago01 mins

A jiya Juma’a Mataimakin Shugaban Ƙasa, Alhaji Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Ahmed Tinubu a wajen jana’izar Sarkin Zuru, Manjo-Janar Muhammadu Sani Sami (ritaya), wanda aka yi a garin Zuru, Jihar Kebbi. A wajen jana’izar, Shettima ya jaddada gagarumar gudummawar da marigayi Sarkin ya bayar, waɗanda ya ce ba za a taɓa mantawa da…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Sha Alwashin Kama Waɗanda Suka Kashe Masallata A Malumfashi

Editor4 months ago04 mins

Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin cafke da kuma hukunta masu hannu a kisan da aka yi wa wasu masallata a Ƙaramar Hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Juma’a, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana wannan hari a matsayin “hari ne na…

Read More
  • Labarai

Gwamna Dauda Lawal zai karɓi baƙuncin gwamnonin PDP

Editor4 months ago02 mins

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal zai karɓi baƙuncin ɗaukacin gwamnonin jihohin da jam’iyyar PDP ke mulki, inda za su tattauna muhimman batutuwan da suka shafi jam’iyyar da ƙasa baki ɗaya a Gusau, babban birnin jjhar. Yau Juma’a ne ake sa ran isar gwamnonin a Gusau don shirin taron da zai gudana a gobe Asabar. A…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zuru

Editor4 months ago02 mins

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zuru, Mai girma Muhammadu Sami (Gomo II), wanda ya rasu a daren Asabar a wani asibiti da ke Landan yana da shekaru 81. A cikin saƙon ta’aziyya da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Lahadi a Abuja, Shugaban ƙasar ya bayyana rasuwar…

Read More
  • Labarai

Ministan Yaɗa Labarai Ya Taya Janar Babangida Murnar Cika Shekaru 84

Editor4 months ago02 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya taya tsohon Shugaban Soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, GCFR, murnar cikar sa shekaru 84 a duniya. A cikin wata sanarwa, Idris ya bayyana tsohon shugaban a matsayin “ɗan siyasa na gaskiya wanda rayuwar sa da hidimar sa suka kasance a rubuce kundin tarihin siyasar…

Read More
  • Labarai

Yadda Hukumomin Tsaro Suka Cafke Manyan Shugabannin Ƙungiyar Ta’addanci ta Ansaru – Ribadu

Editor4 months ago04 mins

Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa hukumomin tsaro sun samu babbar nasara da cafke manyan shugabannin ƙungiyar ta’addanci ta Ansaru mai alaƙa da Al-Qaida. Ya ce wani samame da aka gudanar tsakanin watan Mayu da Yuli ya tarwatsa jagorancin ƙungiyar, tare da yin babban lahani ga ayyukan…

Read More
  • Labarai

Babban Titin ‘Trans-Sahara’ Zai Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Da Ƙarin Damar Tattalin Arziki – Minista Idris

Editor4 months ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce an tsara babban titin ‘Trans-Sahara’ ne domin ƙarfafa haɗin gwiwar yankuna da buɗe damarmakin tattalin arziki. Idris ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya wajen duba aikin wanda ake ci gaba da yi mai tsawon kilomita…

Read More
  • Labarai

Abin da ya sa muka buɗe shafin fallasa mazlumiyar Shaikh Zakzaky, In ji Edita Karrar Ashamariy Iraƙi

Editor4 months ago013 mins

Karrar Ashamariy, ɗaya ne daga fitattun ‘yan jarida na ƙasar Iraƙi. Shi ne babban Editan Mujallar “Hafeez” ta Alkur’ani da haramin Imamu Husaini (as) yake bugawa. Shi ne mai kula da shafin (Account) @Nijeria-313 da ke manhajar X. Jaridar Almizan ta yi hira da shi a kan dalilin samar da shafin, da yadda ya zamanto…

Read More
  • Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Ƙwato Motoci Sama Da 40 Da Tsohon Gwamnan Zamfara Matawalle Ya Wawushe

Editor4 months ago05 mins

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Sakkwato ta amince da hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke na yin watsi da ƙarar da tsohon Gwamna Bello Matawalle ya shigar inda ya ke ƙalubalantar hukuncin cewa motocin da ya kwashe bayan an kayar da shi a zaben 2023 mallakin sa ne. Idan dai za a…

Read More
  • 1
  • 2
  • 3
  • 4

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.