Ruwan Wuta Ne Kawai Maganin ‘Yan Ta’adda, Amma Ba Sasanci Ba -Mataimakin Gwamnan Zamfara
Mataimakin Gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mumini ya ƙara jaddada matsayar gwamnatin su na rashin amincewa da sasanci da ‘yan bindiga da sauran miyagu, yana mai cewa ɗaukar tsattsauran matakin soji na ruwan wuta ne kawai mafita. Malam Mumini ya kuma jaddada ƙudirin gwamnatin na tabbatar da ganin ta kawo ƙarshen rashin tsaron da ya…
