Gwamnatin Tarayya Ta Raba Sama da Naira Biliyan 80 Ga Dalibai 400,000 — NELFUND
Shugaban Hukumar Lamunin Dalibai ta Kasa (NELFUND), Akintunde Sawyerr, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta riga ta raba fiye da naira biliyan 80 ga cibiyoyin ilimi daban-daban a Najeriya domin tallafa wa dalibai da lamunin biyan kudin makaranta. Ya bayyana cewa kimanin dalinai 745,000 ne suka nemi lamunin, inda a yanzu fiye da dalibai 400,000…
