Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar da Shirin Ba da Lamuni Ga Ma’aikatan Manyan Makarantu da Kiwon Lafiya Kyauta Ga Masu Ritaya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ƙaddamar da shirye-shirye biyu na jinƙai ga ma’aikatan ilimi da masu ritaya, wanda ya haɗa da bayar da lamuni ga ma’aikatan jami’o’i, kwalejojin ilimi da kuma polytechnic, da kuma samar da kiwon lafiya kyauta ga masu karamin albashi da suka yi ritaya. Shirin farko, mai suna Asusun…
