Cire Tallafin Mai Ya Taimaka Mana Wajen Aiwatar da Ayyuka, Inji Gwamna
Gwamnan Jihar Inugu, Mista Peter Mbah, ya ce gwamnatin jihar sa ta samu damar aiwatar da manyan ayyukan raya ƙasa sakamakon cire tallafin mai da gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar. Gwamnan ya faɗi hakan ne a fadar Gwamnatin Jihar Inugu, lokacin da ya karɓi baƙuncin Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai,…
