Babban Titin ‘Trans-Sahara’ Zai Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Da Ƙarin Damar Tattalin Arziki – Minista Idris
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce an tsara babban titin ‘Trans-Sahara’ ne domin ƙarfafa haɗin gwiwar yankuna da buɗe damarmakin tattalin arziki. Idris ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya wajen duba aikin wanda ake ci gaba da yi mai tsawon kilomita…
