Yadda Hukumomin Tsaro Suka Cafke Manyan Shugabannin Ƙungiyar Ta’addanci ta Ansaru – Ribadu
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa hukumomin tsaro sun samu babbar nasara da cafke manyan shugabannin ƙungiyar ta’addanci ta Ansaru mai alaƙa da Al-Qaida. Ya ce wani samame da aka gudanar tsakanin watan Mayu da Yuli ya tarwatsa jagorancin ƙungiyar, tare da yin babban lahani ga ayyukan…
