Shugaba Tinubu ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zuru
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya yi jimamin rasuwar Sarkin Zuru, Mai girma Muhammadu Sami (Gomo II), wanda ya rasu a daren Asabar a wani asibiti da ke Landan yana da shekaru 81. A cikin saƙon ta’aziyya da mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Lahadi a Abuja, Shugaban ƙasar ya bayyana rasuwar…
