Shugaba Tinubu Ya Umarci A Fara Bai Wa Tsofaffin Ma’aikata Masu Ƙaramin Albashi Kulawar Lafiya Kyauta da Ƙarin Kudin Fansho

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci fara gaggauta aiwatar da shirin bayar da kula da lafiya kyauta ga tsofaffin ma’aikata masu ƙaramin albashi da ke karkashin tsarin fansho na Contributory Pension Scheme (CPS). Ya bayyana wannan mataki a matsayin wani muhimmin ɓangare na kare mutuncin rayuwar masu ritaya da samar da kariya ga marasa…

Read More