Shugaba Tinubu ya amince da ba da Naira Biliyan 1.85 don tallafa wa ilimi da rayuwar Matan Chibok
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da bada tallafi na Naira biliyan 1.85 domin tallafawa ilimi da gyaran rayuwa ga Yan Matan Chibok da aka kubutar tun daga sace su a shekarar 2014, har zuwa shekarar 2027. Bisa bayanin Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, daga cikin ‘yan Chibok da aka kubutar, 108 na ƙarƙashin kulawar gwamnati,…
