Yadda Tinubu Ya Ɗau Saitin Bunƙasa Tattalin Arziki Kan Sahihiyar Turbar Siyasa
Daga Tanimu Yakubu A jawabin sa ranar bikin cika shekara biyu kan mulki, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa, “mun samu gagarimin ci gaba.” Wannan kuwa an gani, kuma an shaida. A farkon shekarar 2024, darajar Naira ta faɗi warwas sai da N1,800 ta koma daidai da Dalar Amurka $1. Hakan ya jefa…
