Etsu Nupe Ginshiƙin Zaman Lafiya Da Haɗin Kai Ne A Nijeriya — Ministan Yaɗa Labarai
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana Etsu Nupe, Mai Martaba Alhaji Yahaya Abubakar, a matsayin ginshiƙi na zaman lafiya da haɗin kai a Nijeriya, wanda ya sadaukar da rayuwar sa wajen bunƙasa masarautar Nupe, Jihar Neja, da ƙasa gaba ɗaya. A cikin saƙon taya murna na zagayowar ranar haihuwar…
