Skip to content
December 14, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
« Aug   Oct »
  • Home
  • 2025
  • September
  • 18

Day: September 18, 2025

  • Labarai

2027: Su Wane Ne Ke Tsoron Guguwar Makinde A Jam’iyyar PDP?

Editor3 months ago018 mins

Daga Bello Hamza, Abuja Lokacin da jam’iyyar PDP ta gudanar da taron Kwamitin Zartarwa na Kasa karo na 102 ta yanke shawarar ware takarar shugaban kasa na shekarar 2027 ga Kudu, yanayin siyasa a kasar ya dauki zafi tare da dimbin ce-ce-ku-ce kan wane ne zai dauki tikitin babbar jam’iyyar adawa a Afirka. Masu sharhi…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-baci a Jihar Rivers

Editor3 months ago03 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da kawo ƙarshen dokar ta-baci da aka sanya a Jihar Rivers tun a ranar 18 ga Maris, 2025. A cikin jawabin da ya gabatar daga fadar shugaban ƙasa, Tinubu ya ce an kafa dokar ta-bacin ne sakamakon rikicin siyasa da ya yi ƙamari tsakanin Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, da…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya ta fara aikin samar da wutar lantarki daga hasken rana a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano

Editor3 months ago01 mins

Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Makamashi ta Ƙasa (ECN) Dr Mustapha Abdullahi ya ce wutar lantarkin mai ƙarfin Megawatt huɗu (4MW) za ta bai asibitin damar rabuwa da layin wutar lantarki na ƙasa baki ɗaya. Dr Mustapha Abdullahi, ya ce aikin na daga cikin manufofin Renewed Hope Agenda na Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu. Ya…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.