Yadda Tsare-tsaren Babban Bankin Najeriya (CBN) Ke Daƙile Hauhawar Farashi Da Tsadar Rayuwa
Ashafa Murnai Barkiya Ƙoƙarin da Babban Bankin Najeriya (CBN) ke yi ta hanyar bijiro da tsare-tsaren da ke daƙile hauhawar farashi da tsadar rayuwa yana ci gaba da samar da gagarimar nasara. Bisa la’akari da rshoton jadawalin farashi na gejin adadin ƙarfin aljihun abin da magidanci ke iya saye, wato ‘Consumer Price Index’ (CPI), wanda…
