Babban Bankin Nijeriya ya rage kuɗin ruwan da bankuna ke caza daga kashi 27.5 zuwa 27
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana rage kuɗin ruwa, daga kashi 27.5 zuwa kashi 27. Gwamnan CBN Olayemi Cardoso ne ya bayyana haka, a ranar Litinin jim kaɗan bayan kammala taron Kwamitin Ƙwararrun Bada Shawarwari kan Tattalin Arziki (MPC), a Abuja. Cardoso ya ce kwamitin ya amince a rage kuɗin ruwa da ɗigo .50, wato…
