Bankuna 14 sun cika sharuɗɗan ƙarfin jarin Naira biliyan 500 da CBN ya gindaya -Cardoso
Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso ya bayyana cewa zuwa yanzu manyan bankuna 14 ne suka cika sharaɗin tabbatar da cewa ƙarfin jarin kowanen su kada ya gaza kai Naira biliyan 500. Cardoso ya bayyana haka ne a ranar Talata, yayin zantawa da manema labarai bayan kammala taron kwanaki biyu na Kwamitin…
