Gwamnatin Najeriya ta jaddada matsayar ta na tabbatar da ‘yancin ƙasar Falasɗinu a Majalisar Ɗinkin Duniya
Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta bayyana cewa, mafita ta samar da ƙasashe biyu ita ce hanya mafi kyau da za ta kawo dawwamammen zaman lafiya ga al’ummar Falasdinu. Shugaba Bola Ahmed Tinubu, wanda Mataimakin sa, Kashim Shettima, ya wakilta, ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo…
