Skip to content
December 14, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
September 2025
M T W T F S S
1234567
891011121314
15161718192021
22232425262728
2930  
« Aug   Oct »
  • Home
  • 2025
  • September
  • 30

Day: September 30, 2025

  • Labarai

Dole Arewa Ta Yi Magana Da Murya Ɗaya Kan Tsaro Da Tattalin Arziƙi, In ji Gwamnan Zamfara

Editor2 months ago06 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya jagoranci taron ranar farko ta bangaren Zuba Jari da Bunƙasa Masana’antu ta Arewacin Nijeriya a ranar Litinin a otel ɗin Abuja Continental. Wata sanarwa da…

Read More
  • Labarai

Aikin Shimfiɗa Bututun Iskar Gas na Ajaokuta–Kaduna–Kano (AKK Gas Pipeline) Ya yi Nisa

Editor2 months ago01 mins

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa aikin shimfiɗa bututun iskar gas na Ajaokuta–Kaduna–Kano (AKK Gas Pipeline) yayi nisa sosai. Wannan aiki na daga cikin manyan ayyukan raya tattalin arziƙin ƙasa da nufin kawo sauyi a fannin samar da makamashi da kuma bunkasa masana’antu da farfaɗo da kamfanoni da suka daɗe da durƙushewa a Arewa. Ministan yaɗa…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaryata Zargin Kisan Ƙare Dangi na Addini a Nijeriya

Editor2 months ago08 mins

Gwamnatin Tarayya ta yi Allah-wadai tare da ƙaryata zarge-zargen da wasu kafafen watsa labarai na ƙasashen waje da masu tasiri a kafafen sada zumunta suke yi na cewa wai ‘yan ta’adda a Nijeriya suna yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi. Gwamnatin ta ce irin wannan iƙirarin “ƙarya ne, marasa tushe, abin ƙyama, kuma na raba…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.