Shugaba Tinubu ya taya Alhaji Abdullahi Tijjani Gwarzo murnar cika shekara 65 da haihuwa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon ƙaramin ministan gidaje da ci gaban birane, Alhaji Abdullahi Tijjani Gwarzo, murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekaru 65. A cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar, Shugaba Tinubu ya yaba da kishin ƙasa da kuma…
