Za A Fassara Kasafin Kuɗaɗe Zuwa Hausa Da Wasu Harsunan Najeriya -Yakubu
Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta na Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana cewa ana kan shirye-shiryen fassara bayanan kasafin kuɗaɗe na 2025 zuwa harsunan cikin gida. Yakubu ya bayyana haka a da yake bayani kan kasafin kuɗaɗe, wurin taron masu ruwa da tsaki da ƙungiyoyi kan kasafi, a ranar Alhamis. Ya ce yin…
