NELFUND: Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da Naira biliyan 2 don biyan kudin karatun ɗalibai 20,919 a Arewa maso Yamma

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kashe sama da Naira biliyan 2.08 domin tallafa wa ɗaliban manyan makarantu a shiyyar Arewa maso Yamma ta hanyar shirin Nigerian Education Loan Fund (NELFUND). Daraktan Hukumar Wayar da Kai ta Kasa (NOA) a Jihar Katsina, Alhaji Mukhtar Lawal-Tsagem, ne ya bayyana hakan a Katsina, yayin wani taron wayar…

Read More

Harin Bama: Shugaban Tinubu ya bayar da umarnin tura ƙarin sojoji da jirage marasa matuka, domin murkushe ‘yan ta’adda

Harin Bama:Shugaban Tinubu ya bayar da umarnin tura ƙarin sojoji da jirage marasa matuka, domin murkushe ‘yan ta’adda. Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ne ya sanar da hakan a wani sakon jajanta wa gwamnati da al’ummar Jihar Borno kan harin da ‘yan ta’adda suka kai wa yankin Darajamal da ke Karamar Hukumar Bama, harin, wanda…

Read More

Shugaba Tinubu ya taya Shettima murna kan lambar girmamawa daga Ƙungiyar Masana Tattalin Arzikin Najeriya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya Mataimakinsa, Kashim Shettima, da wasu fitattun ’yan Najeriya murna bayan an karrama su da lambar girmamawa ta “Fellow” na Ƙungiyar Masana Tattalin Arzikin Najeriya [Nigerian Economic Society (NES)] saboda rawar da suka taka wajen tsara manufofin tattalin arziki da bincike a fannin ci gaba. A wata sanarwa daga…

Read More