Najeriya @65: Mun samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata — Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnatinsa ta samu gagarumin ci gaba a fannoni daban-daban cikin shekaru biyu da suka gabata, duk da kalubalen tattalin arziki da tsaro da kasar ta fuskanta. A jawabin da ya gabatar yayin bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ’yancin kai, shugaban ya ce manufofi da matakan da aka…
