Skip to content
December 13, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
October 2025
M T W T F S S
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  
« Sep   Nov »
  • Home
  • 2025
  • October
  • 2

Day: October 2, 2025

  • Labarai

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Sabbin Motoci 50 Masu Kujeru 18, Ya Ce Hakan Alama Ce Ta Buɗe Sabon Babi A Kamfanin Sufurin Zamfara

Editor2 months ago07 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙaddamar da motocin bas guda 50 a matsayin cika alƙawari da kuma kawo abubuwan da za su amfani al’umma a nan gaba, wanda ke nuni da jajircewar jihar ta kai wa ƙololuwa. Gwamnan ya ƙaddamar da sabbin motocin bas guda hamsin masu ɗauke da kujeru goma sha takwas…

Read More
  • Labarai

Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron MDD

Editor2 months ago02 mins

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka gudanar a birnin New York tare da wasu muhimman tattaunawa a ƙasar Jamus. A yayin zaman mako guda na hulɗar ƙasashen duniya, Shettima ya gabatar da jawabin ƙasa na Shugaba Bola Tinubu inda ya yi…

Read More
  • Labarai

Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi na shekara 3

Editor2 months ago02 mins

Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa da sababbin tsare-tsare na shekaru uku domin wayar da kan al’umma kan manufofin ilimi da ɗorewa akan su. An gabatar da shirin a birnin Abuja ta hannun Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, inda Ministan Ilimi, Dr Maruf Tunji Alausa, ya ce dabarun za su tabbatar da cewa…

Read More

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.