Najeriya Ta Jaddada Ƙudurin Ta Na Inganta Samar da Abinci a Duniya a Taron UNGA80
Babban Sakataren Ma’aikatar Harkokin Noma da Samar da Abinci ta Ƙasa, Dakta Marcus Ogunbiyi, ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa Taron Babban Zauren Majalisar Ɗinkin Duniya (UNGA) karo na 80 a Sashen Kwamiti na Biyu da ke kula da Harkokin Tattalin Arziki da Kuɗi a birnin New York. Tawagar ta Najeriya ta halarci zama na fasaha…
