ALMIZAN Ta Yi Ta’aziyyar Rasuwar Alhaji Sulaiman Bala
Daga Abdullahi Richifa “A madadin ɗaukacin ma’aikatan kamfanin MIZANI PUBLICATIONS, mai buga jaridar ALMIZAN, muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga Kakakin Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Idris Suleiman Bala game da rasuwar mahaifinsu Marigayi Malam Sulaiman Mika’il Abdullahi da aka fi sani da Alhaji Sulaiman Bala.” Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Editan…
