Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda a Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa Cibiyoyin Horas da ‘Yan Sanda, wadda aka amince da ita a shekarar 2024 domin ba wa cibiyoyin horaswa na ‘yan sanda doka da cikakken tsarin aiki. Dokar ta ba da sahalewar doka ga cibiyoyi 48 na horaswa da ke fadin ƙasar tare da gina…
