NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal
Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga tsaro zuwa tattalin arziki, daga ilimi zuwa lafiya, daga gyaran hanyoyi zuwa sake gina tsarin gwamnati da al’umma, sannan ga…
