Shirin Shugaba Tinubu na rangwamen kuɗin wanke ƙoda ya amfanar marasa lafiya da dama a Jihar Kano
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin rage kuɗin wanke koda daga ₦50,000 zuwa ₦12,000, ragin da ya kai sama da kashi 76 cikin ɗari. Wannan mataki na daga cikin manufofin “Renewed Hope Agenda” na Shugaba Bola Tinubu domin sauƙaƙa wa ‘yan ƙasa samun kiwon lafiya mai ingancin da sauƙi. Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Aminu…
