Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki Ta Zamfara, Ya Ce Tamuwa Barazana Ce Ga Tattalin Arziki
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa matsalar rashin abinci mai gina jiki ba batun lafiya kaɗai ba ce, illa ce ta tattalin arziki da ke gurgunta ci gaban xan adam. Gwamnan ya bayyana haka ne yayin ƙaddamar da Majalisar Habaka Abinci Mai Gina Jiki ta Zamfara (Zamfara State Council on Nutrition) da kuma…
