Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da sauye-sauye a manyan mukaman rundunonin tsaron ƙasar, a wani yunkuri na ƙarfafa tsarin tsaron Najeriya. A cikin sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Sunday Dare, ya fitar a yau Juma’a, 24 ga Oktoba 2025, an bayyana cewa an nada Janar Olufemi Oluyede…

Read More