NFTD ta jinjina wa Yakubu, Babban Daraktan Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya
Ashafa Murnai Barkiya Ƙungiyar NFTD, mai rajin jaddada bin ƙa’ida da bayyana yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati, ta jinjina tare da nuna yabo ga Babban Daraktan Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, dangane da yadda ya fito da tsarin fayyace yadda ake aiwatar da ayyukan kasafin kuɗi a fili. NFTD ta kuma yaba ƙoƙarin Yakubu…
