Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 50 a Borno da Yobe
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda fiye da 50 tare da dakile hare-hare da dama da aka kai kan sansanonin sojoji a jihohin Borno da Yobe. Rundunar sojin ta ce ‘yan ta’addan sun kai hare-hare a lokaci guda tsakanin daren Alhamis da wayewar gari, inda suka afka…
