Skip to content
December 14, 2025
Newsletter
Random News
ALMIZAN -Since 1991

ALMIZAN -Since 1991

A Hausa Newspaper for the Hausa speaking people in Nigeria and diaspora.

  • Almizan Epaper
  • Almizan Radio
  • Almizan English
  • Labarai
    • Rahoto
  • Kasashen Ketare
  • Ilimi
  • Kimiyya
October 2025
M T W T F S S
 12345
6789101112
13141516171819
20212223242526
2728293031  
« Sep   Nov »
  • Home
  • 2025
  • October
  • Page 5

Month: October 2025

  • Labarai

Minista Ya Taya Ɗanlami Nmodu Murnar Zama Shugaban Ƙungiyar Mawallafan Onlayin

Editor2 months ago03 mins

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya taya Alhaji Ɗanlami Nmodu murna kan zaɓen sa a matsayin Shugaban Ƙungiyar Mawallafan Jaridun Yanar Gizo (GOCOP) a zaɓen da aka gudanar a Legas. Idris ya ce: “Malam Nmodu, mawallafin Newsdiary Online, wanda nake da alaƙa ta abota da ta aiki da shi tsawon…

Read More
  • Labarai

MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

Editor2 months ago05 mins

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i da haɗurra a faɗin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala Idris, ya fitar ranar Litinin, an bayyana cewa Gwamna…

Read More
  • Labarai

Shirin Shugaba Tinubu na rangwamen kuɗin wanke ƙoda ya amfanar marasa lafiya da dama a Jihar Kano

Editor2 months ago03 mins

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin rage kuɗin wanke koda daga ₦50,000 zuwa ₦12,000, ragin da ya kai sama da kashi 76 cikin ɗari. Wannan mataki na daga cikin manufofin “Renewed Hope Agenda” na Shugaba Bola Tinubu domin sauƙaƙa wa ‘yan ƙasa samun kiwon lafiya mai ingancin da sauƙi. Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Aminu…

Read More
  • Labarai

NELFUND ta sake buɗe damar tantance ɗalibai don samun Lamuni na shekarar karatu ta 2024/2025

Editor2 months ago03 mins

Hukumar Lamunin Ilimi ta Najeriya (NELFUND) ta amince da sake buɗe rukunin tantance ɗalibai karo na ƙarshe har na tsawon awanni 48, domin jami’o’i da sauran cibiyoyin ilimi ba su kammala tantance dalibai masu nema ba. Wannan zai fara ne daga ƙarfe 12:00 na daren ranar Lahadi, 12 Oktoba, har zuwa ƙarfe 12:00 na daren…

Read More
  • Labarai

Shugaba Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa Namadi Sambo murna bisa naɗin sa a matsayin Sardaunan Zazzau

Editor2 months ago02 mins

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, murna bisa nadin sa da aka yi a matsayin Sardaunan Zazzau daga Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli. Nadin ya gudana ne a ranar Asabar, 11 ga Oktoba, a Zariya, Jihar Kaduna. A cikin wata sanarwa daga fadar shugaban ƙasa, Tinubu ya…

Read More
  • Labarai

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

Editor2 months ago09 mins

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan fannoni na rayuwa — daga tsaro zuwa tattalin arziki, daga ilimi zuwa lafiya, daga gyaran hanyoyi zuwa sake gina tsarin gwamnati da al’umma, sannan ga…

Read More
  • Labarai

Dalilan da Suka Haifar da Jan-ƙafa Wajen Aiwatar da Ayyukan Kasafin 2024 da na 2025 -Yakubu

Editor2 months ago05 mins

Ashafa Murnai Barkiya Babban Darakta a Ofishin Kasafin Kuɗaɗen Tarayya, Tanimu Yakubu, ya bayyana wa Kwamitin Kuɗaɗe na Majalisar Darattawa dalilan da suka haifar da samun Jan-ƙafa wajen kammala aiwatar da ayyukan kasafin kuɗaɗe na shekarar 2024 da na 2025. Da yake jawabi a gaban kwamitin a ranar Alhamis, a Majalisar Dattawa, Abuja, Yakubu ya…

Read More
  • Labarai

Yaushe Isra’ila Za TA Sake Bude Yaki Da Iran?

Editor2 months ago08 mins

Daga Mujtaba Adam Da aka yi wa wani jami’in gwamnatin Iran tambaya a kan yiwuwar sake buɗe yaƙi a tsakanin Isra’ila da Iran, sai ya bayar da jawabin cewa:“ To dama wa ya ce an kawo ƙarshen yaƙin? Abin da ya faru shi ne tsagaita wuta kawai. Babu abin da zai hana sake dawowar yaƙi….

Read More
  • Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaba Tinubu Na Jagorantar Taron Majalisar ‘Yan Sanda ta Ƙasa a Abuja

Editor2 months ago03 mins

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu na jagorantar zaman Majalisar ‘Yan Sanda ta Ƙasa a zauren majalisar da ke fadar shugaban ƙasa, Abuja. Zaman ya fara ne da ƙarfe 2:39 na rana a yau Alhamis, jim kaɗan bayan Shugaban Ƙasa ya kammala taron Majalisar Ƙoli ta Ƙasa inda ya gabatar da sunan wanda zai aka zaba…

Read More
  • Labarai

Yanzu Yanzu: Shugaba Tinubu ya Zauna don tattaunawa da Majalisar Koli ta Ƙasa

Editor2 months ago03 mins

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, a halin yanzu yana jagorantar zaman Majalisar Koli ta Ƙasa (Council of State) a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja, inda ake sa ran zai gabatar da sunayen waɗanda zasu maye gurbin kujerar shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC). Zaman, wanda aka fara da misalin ƙarfe 1:29 na rana a…

Read More
  • 1
  • …
  • 3
  • 4
  • 5
  • 6
  • 7
  • 8

Categories

  • Al'adu
  • Almizan English
  • Ilimi
  • Kasashen Ketare
  • Kimiyya
  • Labarai
  • Labarai
  • Rahoto
  • Siyasa
  • Tattalin Arziki
  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube
(c) ALMIZAN Newspaper - Design by Massnoor Media Services - 2025. Powered By BlazeThemes.