HOTO:Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Mohammed Idris, Ya Karɓi Baƙuncin Jakadan Ƙasar Argentina a Najeriya, Nicholas Perrazo Nao, a Ziyarar Ban-girma a Ofishinsa da Ke Abuja, a Jiya Laraba, Inda Suka Tattauna Kan Ƙarfafa Haɗin Gwiwar Ƙasashen Biyu Ta Hanyar Musayar Bayanai, Haɗin Gwiwar Kafofin Yaɗa Labarai da Al’adu

Read More

ALMIZAN Ta Yi Ta’aziyyar Rasuwar Alhaji Sulaiman Bala

Daga Abdullahi Richifa “A madadin ɗaukacin ma’aikatan kamfanin MIZANI PUBLICATIONS, mai buga jaridar ALMIZAN, muna miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga Kakakin Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Idris Suleiman Bala game da rasuwar mahaifinsu Marigayi Malam Sulaiman Mika’il Abdullahi da aka fi sani da Alhaji Sulaiman Bala.” Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Babban Editan…

Read More