Gwamnatin Najeriya ta ƙaddamar da dabarun sadarwa don inganta ilimi na shekara 3
Gwamnatin Tarayya ta Najeriya ta kaddamar da dabarun sadarwa da sababbin tsare-tsare na shekaru uku domin wayar da kan al’umma kan manufofin ilimi da ɗorewa akan su. An gabatar da shirin a birnin Abuja ta hannun Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya, inda Ministan Ilimi, Dr Maruf Tunji Alausa, ya ce dabarun za su tabbatar da cewa…
