SHIRIN ƘARFAFA JARIN BANKUNA: CBN ya shawarci bankunan da ba su da ƙarfi su haɗe ko su rage wa lasisin su geji
Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya yi magana dangane da ƙoƙarin da bankuna ke yi domin ganin sun cika sharuɗɗan adadin ƙarfin jari da CBN ya gindaya masu. Ya ce da yin hakan zai sa a guje wa sake maimata kura-kuran da aka taɓa yi can a baya. “Mun bai…
