HIKIMAR SHIGO DA ABINCI DAGA WAJE: Yadda Tinubu ya magance tsadar abinci, ba tare da samun cikas ga Shirin Farfaɗo da Noma a Nijeriya ba
Daga Tanimu Yakubu Jaridar Daily Trust ta ranar 6 ga Oktoba 2025, tana ɗauke da ra’ayin ta mai nuni da cewa “Shirin Shigo da Abinci da Gwamnatin Tinubu ke yi yana Gurgunta Harkokin Noma a Arewa.” Ra’ayin jaridar ya nuna damuwa kan makomar manoman Arewa da halin da za su tsinci kan su a ciki….
