Gwamnatin Tarayya ta ce farashin kayan abinci ya sauka ne sakamakon manufofin ƙarfafa kasuwa da nufin farfaɗo da noma
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa raguwar farashin kayan abinci da ake gani a kasuwanni a ‘yan kwanakin nan, na da nasaba da manufofi da matakan musamman da aka dauka domin gyara harkar kasuwa da karfafa samar da abinci a cikin gida. Ministan Noma da samar da Abinci, Sanata Abubakar Kyari ne ya bayyana haka a…
