Gwamna Lawal Ya Tabbatar Da Cikakken Goyon Bayan Gwamnatin Sa Ga Jami’ar Kimiyyar Likitanci Da Ke Tsafe
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyarsa ta ci gaba da bai wa sabuwar Jami’ar Kimiyyar Likitanci da Fasahar Lafiya ta Tarayya da ke Tsafe cikakken goyon baya domin tabbatar da nasarar kafuwarta da ci gabanta. A ranar Litinin ne Mataimakin Shugaban Jami’ar, Farfesa Ibrahim Yakasai, tare da tawagar shugabannin jami’ar suka kai ziyarar…
