Gwamnan CBN ya yaba kan jinjina da kyakkyawar shaidar da Cibiyar S&P Global ta yi wa tattalin arzikin Nijeriya

Rahoto Daga CBN Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya nuna yabawa dangane da kyakkyawar shaida da jinjina tare da ɗaga matsayi da Cibiyar Bin-diddigin Tattalin Arziki ta Duniya, S&P Global Ratings ta yi wa tattalin arzikin Nijeriya. S&P Global Ratings dai a wani rahoton ta na baya-bayan nan, ta nuna…

Read More

Abin da ya sa PDP ta kori Nyesom Wike

Babbar jam’iyyar hamayya a Najeriya, PDP ta sanar da korar ministan Abuja, Nyesom Wike, da wasu jiga-jigai daga cikinta, saboda abin da ta kira “yi wa jam’iyya zagon-ƙasa.” Cikin wata sanarwa da jam’iyyar ta wallafa a shafinta na Facebook, ta ce ta ɗauki matakin ne domin kawo haɗin kai da ladabtarwa a jam’iyyar da kuma…

Read More