Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin “Next Moonshot”
Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin “Next Moonshot”, da zai bada damar samun tallafin Naira miliyan 50 ga ɗalibai masu kirkire-kirkire Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya ta ƙaddamar da sabon shirin tallafa wa kirkire-kirkiren ɗalibai da ake kira Student Venture Capital Grant (S-VCG), wanda ke bayar da tallafin Naira Miliyan 50 ba tare da ɗaukar kaso…
