An kubutar da Masu Ibada 38 da aka sace a wajen Ibada a Jihar Kwara da Ɗalibai 51 da aka sace a Jihar Neja — Gwamnatin Tarayya
Fadar Shugaban Najeriya ta tabbatar da cewa an kubutar da dukkan mutane 38 da aka yi garkuwa da su a cocin Christ Apostolic Church da ke Eruku, Jihar Kwara, yayin da wasu 51 cikin daliban makarantar Katolika da ke Jihar Neja suma aka gano su bayan sace da yan bindiga sukai a makon da ya…
