Yadda CBN ya ceto tattalin arzikin Nijeriya cikin shekaru biyu -Cardoso, a taron CIBN
Ashafa Murnai Barkiya Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana irin gagarimar nasarar farfaɗo da tattalin arzikin Nijeriya da ya ce an samu daga hawan sa shugabancin bankin zuwa yanzu a ƙarshen 2025. Ya bayyana haka ne yayin da yake jawabi wurin taron cin abincin dare na shekara-shekara na Cibiyar Manyan Masu Hannu…
