ƘUNGIYAR GWAMNONIN APC NA PGF SUN ZIYARCI GWAMNAN NEJA
Daga Bala Musa Minna Kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya, wacce ake kira Progressives Governors’ Forum ( PGF ) ta kawo wata ziyara ga gwamnan jihar Neja, Rt. Hon Umaru Muhammed Bago a jiya Litinin domin jajanta wa al’ummar jihar a kan matsalolin ambaliyar ruwan sama tare da rashin tsaro da ke faruwa…
