Makarantar Salmanul Farisi, Kaduna Ta Yi Bikin Yaye Ɗalibai 96
A ƙarshen makon nan ne, makarantar Salmanul Farisi da ke Hayin Ɗanmani Kaduna, ta yi bikin yaye ɗalibai 96 da suka haddace Alƙur’ani mai tsarki, ’yan diploma da kuma waɗanda suka yi sauka. Taron, wanda ya gudana a harabar makarantar, ya samu halartar ɗimbin jama’a maza da mata, ciki har da Wakilin Jami’atul Mustafa a…
