Ministan Yaɗa Labarai ya karɓi kyautar nagartar aiki tare da jaddada shirye-shiryen dawo da amana a sadarwar jama’a
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya sake jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na dawo da amincewar jama’a ga bayanan gwamnati, inda ya ce tsare gaskiya da muradin ƙasa za su ci gaba da zama jagora a ayyukan ma’aikatar sa. Ministan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi a Abuja, lokacin da…
