Sanarwa ta musamman daga CBN: BDC 82 Kaɗai CBN Ya Bai Wa Lasisin Canjin Kuɗin Ƙasashen Waje
Ashafa Murnai Barkiya Wata muhimmiyar sanarwar da ta fito daga Babban Bankin Nijeriya (CBN), na ɗauke da cewa kamfanonin canjin kuɗaɗen ƙasashen waje 82 ne kaɗai bankin ya bai wa lasisin amincewa ya yi hadahadar canjin kuɗaɗen waje, daga ranar 27 ga Nuwamba, 2025. Cikin wata sanarwar da Daraktar Riƙo ta Sashen Hulɗa da Jama’a…
